The latest news and topic in this categories.
Wani babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kara tabarbarewar al’amura a Gaza, yana mai bayyana cin zarafin da Isra'ila ke yi wa Falasdinawa a matsayin "ayyukan
Dakarun Amurka sun kai munanan hare-hare a kan sojojin Siriya a rana ta biyu a jere. Tashar talabijin ta al-Mayadeen ta kasar Labanon ta bayyana cewa, harin da Amurka ta
Cibiyar nazarin tattalin arziki da rayuwar zamantakewa ta ( shurish) ta fitar da wasu alkaluma da cibiyar tattara bayanai ta HKI ta fitar dake nuni da cewa; Daga fara kisan
Manistan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana dalilai 3 da suka sa aka yanke
Babban jami'i a kungiyar Hamas ya tsokaci kan korar ministan yakin Isra'ila Yoav Gallant daga
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu ta ce: A bar kiran abin da ke faruwa
Mutane 20 ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani farmaki da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila
Yayin da "Isra'ila" ke ci gaba da kai hare-hare kan zirin Gaza da Lebanon, masu
Ofishin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya (OHCHR) ya ce kashi 70 cikin 100 na wadanda aka kashe a zirin Gaza a yakin da Isra’ila ke yi mata
Hukumar kare hakkin bil’adam ta MDD ta yi gargadi akan yadda sojojin HKI suke cigaba da kashe mata da kananan yara a zirin Gaza. Tun daga ranar 7 ga watan
Mutanen kasar Jordan da su ka gudanar da zanga-zanga a jiya juma’a sun yi kira da a kawo karshen killace yankin Gaza da sojojin HKI su ka yi. Masu zanga-zangar
A jiya Juma’a ne sojojin kasar Yemen su ka fitar da wani faifen bidiyo da ya kunshi yadda aka harbo jirgin na Amurka wanda yake shawagi a samaniyar gundumar “Jauf”.
A jiya Juma’a mayakan na Hizbullah sun kai jerin hare-hare masu yawa akan sansanon sojan HKI da adadinsu ya kai 16. Da misalin karfe 03: 55 na marecen jiya juma’a
A jiya juma’a ne dubun dubatar mutanen Yemen su ka yi gangamin nuna goyonsu ga al’ummar Gaza da kuma Lebanon da suke fuskantar hare-haren HKI. An yi gangamin ne a