The latest news and topic in this categories.
Pars Today - Jiragen yakin Amurka da Birtaniya sun sake kai hari a lardin al-Hudaidah da ke yammacin kasar Yemen. A cewar kafar yada labaran kasar Yemen, jiragen yakin Birtaniya
Pars Today- Kungiyar Islamic Jihad ta Falasdinu ta fitar da wata sanarwa inda ta ce kalaman ministan kudin haramtacciyar kasar Isra'ila game da mamayar yammacin gabar kogin Jordan wani mataki
Kasashen Iran da Rasha da Turkiyya sun yi Allah wadai da cin zarafin da gwamnatin Isra'ila ke ci gaba da yi a yankin yammacin Asiya, inda suka yi kira da
Majiyoyin lafiya sun bayyana cewa: Falasdinawa 38 ne suka yi shahada a farmakin da sojojin
Donald Trump da ya amince da Qudus a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila, shin
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan gazawarta wajen
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta kai hare-hare a garuruwan Tel Aviv da Haifa da
Sabon Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya ce kungiyar za ta ci
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi gargadin fadadan yakin da yahudawan sahayoniyya suke yi da illolinsa ga duniya Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi ya yi gargadin
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin bam da aka kai a birnin Quetta na kasar Pakistan Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'ei, ya yi
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila 'yar mamaya ta yi amfani muggan makamai irin wadanda aka jefa kan birnin Hiroshima nimki 5 kan Gaza Tsawon kwanaki dari hudu na yakin kisan gillar
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai hare-hare kan yankunan Haifa da Kiryat Shimona na Isra'ila da makamai masu linzami Mayakan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah da ke kasar Lebanon
Jakadan Sudan a Iran ya bayyana cewa: Al'ummar Sudan na maraba da karfafa alaka tsakanin Sudan da Iran Jakadan Sudan a kasar Iran, Abdul-Aziz Hassan Saleh, ya jaddada cewa: Dangantakar
Iran, ta yi watsi da ikirarin baya-bayan nan na zargin hannu kasar a yunkurin kashe jami'an Amurka na da ko na yanzu Da yake sanar da hakan kakakin ma’aikatar harkokin