The latest news and topic in this categories.
Ministan tsaron Iran Azizi Nasir Zadeh wanda yake ziyara a kasar Syria ya gana da shugaba Basshar Asad inda su ka tattauna batun tsaro da halin da ake ciki a
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran za ta dauki sabbin matakai idan kwamitin Alkalan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ya fitar da wani kuduri kan
Ministan tsaron Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana goyon bayan kasar Siriya dari bisa dari bisa umarnin Jagoran juyin juya halin Musulunci A zantawarsa da manema labarai a birnin Damascus
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin
A sanarwar da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a jiya Laraba ta sanar da cewa,
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta fitar da bayani da a ciki ta nuna kin amincewarta
Jakadan Iran a Labanon ya jaddada cewa: Tarwatsa na'urar sadarwar hannu da ya faru a
Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana cewa; Kasarsa ta yanke huldar kasuwanci da haramtacciyar kasar Isra’ila
Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya ya fitar da wani kuduri da ya jaddada hakkin Falasdinawa tantance makomarsu da samun 'yancin kai, da kuma wajabcin 'yantar da su daga duk wani
Kasar Lebanon ta sanar da adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin sa'o'i 24 da suka gabata Ma'aikatar lafiya ta kasar Lebanon
Falasdinawa 37 ne suka yi shahada a wani harin wuce gona da iri da sojoiin Isra'ila suka kai kan tantunan 'yan gudun hijira a Gaza Rahotonni sun bayyana cewa: Falasdinawa
Dr. Ali Larijani ya isa birnin Beirut na kasar Lebanon inda ya gana da manyan jami’an gwamnatin kasar da su ka hada Fira minista na riko Najib Mikati, da shugaban
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa tun da aka kafa rundunar Golani a 1948 ba ta taba fuskantar asara kamar wacce a yanzu take gani ba a kudancin Lebanon.
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar da yakin na HKI ya hadda wa Lebanon ta fuskar rusa gidaje ya dara na