The latest news and topic in this categories.
Afirka ta Kudu ta yi Allah wadai da harin bam da Isra'ila ta kai kan kasar Labanon tare da yin kira ga kasashen duniya da kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin
Kungiyar gwagwarmayar hadin kan Falasdinu ta Scotland (SPSC) ta shirya jerin tattaunawa a makon da ya gabata tare da Mandla Mandela, jikan tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu wanda ya
Labaran da suke fitowa daga tarayyar Najeriya sun bayyana cewa mutane akalla 94 suna kone kurmus sanadiyyar tashin gobare a wata tankar dakon man fetur a garin Majai na karamar
Jami'in sojan Masar sun bayyana cewa: A shirye suke su kalubalanci duk wata barazana daga
Somaliya ta zargi makwabciyarta Habasha da samar da makamai ga yankinta na Puntland dake arewa
A daidai lokacin da ake ci gaba da gwabza kazamin fada a birnin El Fasher
An cimma yarjejeniyar hadin gwiwa a fannin sarrafa makamashin nukiliya tsakanin Iran da Burkina Faso
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya karbi kundin bayanan kwamitin fadar shugaban kasa akan duba lamuran
Falasdinawa 37 ne suka yi shahada a wani harin wuce gona da iri da sojoiin Isra'ila suka kai kan tantunan 'yan gudun hijira a Gaza Rahotonni sun bayyana cewa: Falasdinawa
Dr. Ali Larijani ya isa birnin Beirut na kasar Lebanon inda ya gana da manyan jami’an gwamnatin kasar da su ka hada Fira minista na riko Najib Mikati, da shugaban
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa tun da aka kafa rundunar Golani a 1948 ba ta taba fuskantar asara kamar wacce a yanzu take gani ba a kudancin Lebanon.
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar da yakin na HKI ya hadda wa Lebanon ta fuskar rusa gidaje ya dara na
Cibiyoyin da babban daraktan hukumar makamashin Nukiliya ta kasa da kasa ( IAEA), ya ziyarta sun hada Fordow ( Shahid Ali Muhammad) da Natanz ( Shahid Ahmadi Roshan) a yau
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana sa ran samun zaman lafiya da tsaro, amma za ta mayar da martani ga duk wani mataki da ya shafi tsaronta Shugaban