An Daure Tsohon Fira Ministan Kasar Tunisiya Shekaru 34 A Kurkuku

 Wata kotu a kasar Tunisiya ta daure tsohin fira minsitan kasar Ali al-Aridh zaman kurkuku na tsawon shekaru 34 Shi dai al-Aridhi wanda dan jami’iyyar

 Wata kotu a kasar Tunisiya ta daure tsohin fira minsitan kasar Ali al-Aridh zaman kurkuku na tsawon shekaru 34

Shi dai al-Aridhi wanda dan jami’iyyar masu kishin musulunci ta ‘al-Nahdha’ ya zama fira minista ne daga shekarar 2013 zuwa 2014.

Kotun ta zargi tsohon Fira ministan da hannu a ayyukan ta’addanci, lamarin da shi da jam’iyyar tasa su ka kore.

A cikin  makwannin bayan nan dai ana yanke wa ‘yan adawa hukuncin dauri, lamarin da masu fafutuka suke dauka a matsayin bita da kulli na siyasa da shugaba Kais Sa’id yake yi.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments