Sarrafa jirgin sama marar matuki

Rundunar sojin Iran ta ce ta samu iko da jirgin sama marar matuƙi na Amurka kusa da tsibirin Qeshm. Bidiyon ya duba abin da rundunar

Share

Zanen jirgin sama marar matuƙi yana shawagi bisa gabar tsibiri, tare da taken “Jirgin Sama Marar Matuki”.

Shin Ya Akayi ne Kwatsam, sai wani jirgin sama marar matuki na Amurka ya kubuce mai sarrafa shi, ya kuma sauka salin-alin a Iran kamar a cikin fim!