Shin zai yiwu a cikin yanayi na matsalar tsaro da hare-hare na kasashen ketare, tsarin gudanarwa na siyasa  ya ci gaba da tafiya?

Bayan shahadar Ayatollah Khamenei an yi aiki da dokar kundin tsarin mulki mai lamba 111, kafa kwamiti da ya kunshi shugaban kasa, alkalin alkalai da

Share

Shin zai yiwu a cikin yanayi na matsalar tsaro da hare-hare na kasashen ketare, tsarin gudanarwa na siyasa ya ci gaba da tafiya?

Bayan shahadar Ayatollah Khamenei an yi aiki da dokar kundin tsarin mulki mai lamba 111, kafa kwamiti da ya kunshi shugaban kasa, alkalin alkalai da malamai domin jagorantar kasar na wucin gadi.