Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Cewa: Falasdinu Ta Zame Batun Da Ta Mamaye Duniya A Halin Yanzu
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Falastinu a yau ita ce batu na farko kuma gama gari ga dukkan kasashen
An Cika Kwanaki 222 Da Fara Kai Hare-Haren Ta’addanci Kan Yankin Zirin Gaza
A cika tsawon kwanaki 222 da fara aiwatar da yaki kisan kare dangi kan al’ummar Falasdinu a Zirin Gaza Yakin
Jaridar Birtaniya Ta Ce Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Ba Za Ta Iya Rusa Kungiyar Hamas Ba
Jaridar Birtaniya ta bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ba zata iya rusa kungiyar Hamas ba Jaridar "The Times" ta
Gwamnatin Birtaniya Ta Yi Furuci Da Karfin Sojin Yemen Da Dakarun Sa-Kai Na Ansarullahi
Gwamnatin Biritaniya ta yi furuci da karfin sojin Yemen da na dakarun sa-kan kasar na kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi
Hare-Haren Dakarun Kai Daukin Gaggawa Kan Garin El-Fasher Ya Janyo Mutuwar Mutane Masu Yawa
Dakarun ‘yan tawayen Sudan na kungiyar Rapid Support Forces sun kai hare-hare da suka janyo mutuwar mutane da dama a
Iran Da Vetnam Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyar Aiki Tare Na Cikin Gida
Gwamnatin JMI da kasat Vetnam sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare a bangaren harkokin tsarin cikin gida da kuma