Sansanin  Bucca: Wurin tsare ‘yan ta’adda tare da horar da su a karkashin tsarin manufofin  Amurka

Sansanin Bucca: Wurin tsare ‘yan ta’adda tare da horar da su a karkashin tsarin manufofin Amurka

Share

Sansanin Bucca, wani wuri ne da aka tsare ‘yan ta'adda a karkashin manufofin Amurka. An kafa shi a Iraki, inda masu tsattsauran ra'ayi suka samu damar horar da matasa. Wannan wuri ya zama cibiyar da aka samar da kayan aikin ‘yan ta'adda na gaba.

Shin wannan ba abin mamaki ba ne? Amurka kullum tana cewa tana yakar ‘yan ta’adda wadanda da alama kuma sun yi aiki  a cikin  ayyukanta a baya!