Shin baku yi mamaki ba kan dalilin da yasa idan kafofin watsa labarai na Yamma suna magana game da tarihin ɗan adam, a koyaushe suna Magana ne kawai a kan Roma da Masar, amma da an ambaci Iran sai kawai batun ya kawo karshe? Wannan ba kawai batu ne na Rashin bayanai ba; bisa zabinsu ne.