Lamarin Epstein ya kasance abin da ake ta Magana a kansa cikin kwanakin nan. Bari mu dan duba wani bangare na wannan batu. Tsibirin Epstein, da ke tsakiyar yankin Caribbean, tsibiri ne mai zaman kansa, amma ba don shakatawa kawai ba. Tsibirin ya kasance tamkar dandalin wasan kwaikwayo, da ‘yan wasa wadanda zabinsu kan haka ba na bazata ba ne.