A Dai-Dai Lokacinda Ake Cika Kwanaki 649 Da Fara Yaki A gaza HKI Na Ci Gaba Da Kisan Kiyashi

Yakin a ci gaba a Gaza, kuma HKI tana ci gaba a lokacinda yakin yake cika kwanaki 649 bai tsayaba. Makaman yahudawan yana ci gaba

Yakin a ci gaba a Gaza, kuma HKI tana ci gaba a lokacinda yakin yake cika kwanaki 649 bai tsayaba. Makaman yahudawan yana ci gaba da kashe yara da mata da ttsoffi a gaza. Haka ma HKI tana ci gaba da kashe falasdinawa da yunwa da kuma taimako a matsayin tarko na kissan mutane. A halin yanzu wattanni kimani 4 kenan da HKI ta hana shigo da abinci cikin gaza.

Shugaban asbitin shifa na gaza Mohammad Abu Sulaim ya bayyana cewa sun dakatar da dukkan ayyuka gaba daya a asbitin saboda babu abinda ya rage na kayakin aiki a asbitin. Ya ce hare-haren su na karshe sun kashe jaririn dan kwanaki 14 a duniya a cikin asbitin.

 

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted