Jihadul Islami: Ta Yi Tir Da Maganar Ministar Harkokin Wajen Jamus Akan Kashe Fararen Hula

Kungiyar jihadul Islami ta Falasdinu ta bayyana maganar minister harkokin wajen Jamsu Annelena  Baerbock da cewa tana da matukar hatsari. Ita dai ministar ta jamus

Kungiyar jihadul Islami ta Falasdinu ta bayyana maganar minister harkokin wajen Jamsu Annelena  Baerbock da cewa tana da matukar hatsari.

Ita dai ministar ta jamus ta bayyana cewa: Isra’ila za ta iya kashe fararen hular Gaza zaboda ta kare kanta.”

Bayanin da kungiyar ta Jihadul-Islami ta fitar ya cigaba da cewa; Wannan maganar tana halarta kai wa fararen hula hari bisa fakewa da cewa da akwai masu makamai a cikin wannan yankin.

Haka nan kuma ta yi kira ga kungiyoyin kasa da kasa da su dauki mataki akan wannan zancen.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments