Najeriya Mutane 94 Ne Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Gobaran Da Ta Tashi A Wata Tankar Man Fetur A Jihar Jigawa

Labaran da suke fitowa daga tarayyar Najeriya sun bayyana cewa mutane akalla 94 suna kone kurmus sanadiyyar tashin gobare a wata tankar dakon man fetur

Labaran da suke fitowa daga tarayyar Najeriya sun bayyana cewa mutane akalla 94 suna kone kurmus sanadiyyar tashin gobare a wata tankar dakon man fetur a garin Majai na karamar hukumar Taura a jihar Jigawa na tarayyar Najeriya.

Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta kara da cewa wasu mutane 50 sun samu kuna daban daban sanadiyyar gobarar.

Wata majiya ta shaidawa Daily Trust kan cewa direban motar ya kasa tsada motar a garin wanda ya kai ga hatsarin da yayi da kuma gobaran da ta taso daga baya.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments