Rezaei: Tattaunawar Putin Da tawagar Iran Ta yi Armashi

Sakataren Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran, Manjo Janar Mohsen Rezaei, ya sanar da cewa ya yi shawarwari da Shugaban Rasha Vladimir Putin kan wasu muhimman batutuwa na yanki, baya ga shirye-shiryen tsaro bayan yaƙi a yankin. Rezaei ya ce Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci yana son isar da saƙonsa ga Shugaban Rasha Vladimir Putin da […]