Iran: Dole Ne A Mutunta Yemen A Kawo Karshen Killaceta

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa dole ne a mutunta yencin kasar yemen a cikin rigingimun da suke faruwa a halin yanzu tsakaninta da kasar Saudia. Ma’aikatar harkokin wajen ya bayyana haka ne a yau Jumma’a a wani bayanin da ta fitar. Ta kuma kara da cewa mutanen kasar Yemen mutanen wadanda […]
Amurka Ta Amince Iran Ta Fatattaki Sojojinta A Bahrai

Amurka Ta Amince Iran Ta Fatattaki Sojojinta A Sansanin Sojojinta Da Ke Bahrai Sakatarin riko na rundunar Sojojin Amurka Hung Cao ya tabbatar da cewa sojojin Iran sun wargaza sansanin sojojin ruwa mafi girma a na Amurka a yammacin Asia da ke Bahrain. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Cao na fadar […]
An Bada Labaran Gobara A Kan Butunun Mai Na Saudia

Wasu kafafen yada labarai sun bada labarin hango hayaki mai yawa a kan bututun man wanda yake daukar danyen man fetur daga gabas zuwa yamma na kasar Saudia, wanda mai yuwa an kai masa hari ne. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na JMI ya bayyana cewa wasu majiyoyi wadanda ba na hukuma ba sun bayyana cewa […]
HKI Ta Kai Hare Hare Masu Muni A Kudancin Lebanon

HKI ta ci gaba da kai hare hare mafi muni masu tsanani a kudancin kasar Lebanon a jiya Alhamis. Tashar talabijan ta Al-Manar ta kasar Lebanon ta bada labarin cewa, jiragen yakin HKI sun kai hare hare kan tuddan Al- Tahir da Khiam, Mansuriyya da kuma da kuma Bani Hayyan. Har’ila yau jiragen yakin yahudawan […]
IRGC Ta Lalata Wani Jirgin Ruwan Leken Asirin Amurka A Hurmuz

Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada labarin gano da kuma lalata wani jirgin leken asirin Amurka wanda ake sarrafashi daga nesa a bakin mashigar ruwa ta Hurmuz a jiya Alhamis da yamma. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto majiyar IRGC reshen ruwa wato Navy na fadar haka […]