Qalibaf: Jami’in Amurka Mai Kula Da Takunkumi Kan Iran Ya Yi Karya

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya mayar da martani ga ikirarin da ba shi da tushe na jami’in shirin kakaba takunkumi na gwamnatin Trump kan Iran Shugaban tawagar tattaunawa ta Iran kuma kakakin Majalisar Dokokin kasar Muhammad Baqir Qalibaf ya mayar da martani ga ikirarin shugaban kakaba takunkumin gwamnatin Trump kan Iran, yana tona asirin karyarsa. […]
Falasdinawa Biyar Ne Suka Yi Shahada A Zirin Gaza A Harin Asabar

Falasdinawa biyar ne suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin mamayar Isra’ila suka kai kan Gaza tun safiyar Asabar Falasdinawa biyar ne suka yi shahada yayin da wasu goma suka samu raunuka a ranar Asabar a hare-haren da sojojin mamayar Isra’ila suka kai kan yankuna daban-daban na Zirin Gaza tun daga safiyar ranar Asabar. Waɗannan […]
Ambaliyar Ruwa Ta Lashe Rayukan Mutane 7,000 A Kasar Nepal

Kiyasi ya nuna cewa: Mutane 7,000 ne suka mutu sakamakon gazawar gwamnatin Nepal na shawo kan masifar ambaliyar ruwa a kasar Hukumomin Nepal na ci gaba da neman waɗanda suka tsira daga ambaliyar ruwan da ta afkawa arewacin ƙasar a ranar Laraba da ta gabata. Gano gawarwaki da kuma isa ga waɗanda suka ɓace ya […]