Iran Ta Musanta Gudanar Da Tattaunawa Da Amurka A Birnin Doha Na Kasar Qatar

Iran ta musanta cewa ta gudanar da tattaunawa da Amurka a birnin Doha na kasar Qatar Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran kan Harkokin Shari’a da Ƙasashen Waje, Kazem Gharibabadi, ya musanta rahotannin da ke ikrarin cewa: An yi wani taro tsakanin wakilan Iran da Amurka a birnin Doha na Qatar. Gharibabadi ya tabbatar da cewa: […]
Ma’aikatar Tsaron Iran Ta Ce: Babu Batun Gudanar Da Tattaunawa Kan Karfin Makaman Iran

Ma’aikatar Tsaron Kasar Iran ta jaddada cewa: Babu wani batun gudanar da shawarwari kan karfin makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuka ciki na Iran Mukaddashin Ministan Tsaro da Harkokin Jiragen Sama na Iran, Birgediya Janar Seyyed Majid Ibn Reza, ya jaddada cewa: Karfin tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran, makami mai linzami, da jiragen […]
Ma’aikatar Lafiya Ta Lebanon Ta Sanar Da Cewa: Mutane 19 Ne Suka Yi Shahada Cikin Sa’o’i 12

Ma’aikatar Lafiya ta kasar Lebanon ta sanar da cewa: Mutane 19 ne suka yi shahada a cikin awanni 24 da suka gabata, wanda ya kawo jimillar wadanda suka rasa rayukansu zuwa 4,297 Ma’aikatar Lafiya ta Kasar Lebanon ta sanar da wani sabon karuwar adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da irin sojojin […]