‘Isra’ila’ ta kashe ‘yar jaridar al-Akhbar Amal Khalil a Kudancin Lebanon

Wakiliyar Al-Akhbar Amal Khalil ta yi shahada a garin al-Tayri da ke gundumar Bint Jbeil ta kudancin kasar Labanon, bayan wani yunkurin da Isra’ila ta yi da gangan wanda ya dauki kusan sa’o’i biyu. Jadawalin abubuwan da suka faru a yammacin ranar Laraba sun bayyana niyyar harin. Da karfe 2:45 na rana wani jirgi mara […]
Somalia ta rufe mashigar Bab al-Mandab ga jigilar jiragen ruwa na Isra’ila

Wannan matakin ya zo ne a matsayin martani kai tsaye ga amincewa da Isra’ila ga yankin Somaliland da ya balle, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Yemen ya ruwaito a ranar Laraba. Jakadan Somaliya a Habasha da Tarayyar Afirka, Abdullah Warfa ne suka bayar da sanarwar, wanda ya yi gargadin cewa ba za a lamunci […]
Barazana da saba yarjejeniyar su ne babban cikas ga tattaunawa ta gaskiya: Shugaba Pezeshkian

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi maraba da tattaunawa da yarjejeniya a ko da yaushe, amma saba wa alkawurra da Washington ke yi, toshewar jiragen ruwa da barazanar soja su ne manyan cikas ga tattaunawar gaskiya, in ji Shugaba Masoud Pezeshkian a ranar Laraba. A cikin wani rubutu da ya yi a shafinsa na X, […]
Sharhi : furucin Iran game da kaddamar da hare hare kanta daga kasashen Larabawa

Sharhin zai yi magane kan furucin wakilin Iran a Majalisar Dinkin Duniya kuma jakadanta na din din din a Majalisar na yin tofin Allah tsine da yin Allah wadai da kakkausar murya kan cewa: Kasashe biyar na Larabawa sun bar masu kai harin wuce gona da iri kan Jamuhuriyar Mulunci ta Iran sun yi amfani […]