MDD: Hare-hare kan kayayyakin more rayuwa na fararen hula laifukan yaki ne

MDD: Hare-hare kan kayayyakin more rayuwa na fararen hula laifukan yaki ne

Kwamishinan kare hakkin dan adam na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kalamai masu tayar da hankali da kuma rikice-rikice da ke kara ta’azzara a Gabas ta Tsakiya a ranar Talata agogon yankin. Ya kira kalaman shugaban Amurka Donald Trump game da lalata wayewa gaba daya da kuma kai hari kan kayayyakin more […]

Mohajerani: Barazanar ba za ta kawo cikas ga zaman lafiyar mutane ba

Mohajerani: Barazanar ba za ta kawo cikas ga zaman lafiyar mutane ba

Fatemeh Mohajerani, a wata hira da ta yi da wakilin siyasa na IRNA a ranar Talata, 18 ga Afrilu, 1405, ta yi magana game da wasu kalamai na barazana ga Iran kwanan nan kuma ta jaddada: Barazanar da ake yi wa “wayewa” ta fi gaskiya, alama ce ta jahiltar tarihin al’umma da ta fuskanci matsaloli sau da yawa kuma har yanzu tana nan.

Iran na juyayin kwanaki 40 na shahadar Ayatollah Seyyed Ali Khamenei

Iran na juyayin kwanaki 40 na shahadar Ayatollah Seyyed Ali Khamenei

Iran na juyayin kwanaki arba’in na shahadar jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Ayatollah Sayyid Ali Khamenei. Tarukan juyayin sun hada da karatun al’kur’ani a cikin masalatai da kuma jerin gwano a manyan huraren haduwa a fadin kasar. Haka zalika za’a ci gaba da tarukan a fadin kasar har zuwa ranar Juma’a a matakai […]

Pakistan zata karbi bakuncin tattaunawa tsakanin Iran da Amurka

Pakistan zata karbi bakuncin tattaunawa tsakanin Iran da Amurka

Shehbaz Sharif, ya wallafa hakan a shafinsa na ‘’X’’ cewa : cikin babban farin ciki ina sanar da cewa Jamhuriyar Musulinci ta Iran da kuma Amurka, da kuma kawayensu sun amince da tsagaita wuta nan take a dukkan fagegen yaki ciki har da Liban da kuma sauren yankuna

Iran da Amurka sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta ta mako biyu

Iran da Amurka sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta ta mako biyu

Kasashen sun sanar da hakan ne a cikin daren ranar Laraba, gabanin wa’adin da shugaba Trump ya gindaya na kai munanen jerin hare hare kan cibiyoyin makamashin Iran, matakin da kasashen duniya da kungiyoyin kasa da kasa da dama sunyi ca akansa kan cewa hakan zai iya kasancewa laifin yaki.