Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Iran A Vienna

Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Iran A Vienna

Daruruwan mutane sun gudanar da jerin gwanon nuna goyon baya ga Iran a birnin Vienn na kasar Austria. A ci gaba da gudanar da jerinm gwano a kasashen duniya domin yin Allah wadai da hare-haren Amurka da Isra’ila a kan Iran, an gudanar da jerin gwano a birnin Veinna na kasar Austria. Wannan jerin gwanon […]