Shugaban Iran Ya Jaddada Aniyar Tallafawa Masana’antun Magunguna Da Magance Matsalolinsu

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Tallafawa masana’antun magunguna yana daga cikin abubuwa masu fifiko a gwamnatinsa Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkian ya jaddada cewa: Gwamnatinsa za ta dauki mataki mai mahimmanci don tabbatar da samar da ingantattun magunguna da kuma magance matsalolin wadannan masana’antu. Dangane da manufofin gwamnati na tallafawa samar da magunguna da […]

Majalisar Dinkin Duniya Ta Koka Kan Rashin Kudaden Gudanar Da Ayyukan Jin Kai

Rage Tallafin Masu Ba da Gudummawa Ya Kara Tsananta Rikicin Kudi na Majalisar Dinkin Duniya Majalisar Dinkin Duniya na fuskantar matsanancin matsalar samar da kudade sakamakon rage gudumawar da kasashen masu ba da tallafi ke bayarwa. Karancin tallafin ya sa Kwamishinan Kare Hakkin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya, Volker Türk, ya fara kira ga […]

Hukumar CAF Za ta Sake Gyara Tsarin Dokokin Na’urar VAR

rahotanni sun bayyana cewa hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika CAF a takaice ta sanar da shirinta na sake tsara dokokinta game da yadda ake amfani da naurar VAR saboda takaddamar da ta faru a wasan karshe na gasar kwallon kafa ta cin kofin Afrika da kasar maroko ta dauki bakunci. shugaban hukumar CAF Dr […]

Kasashe Sun Fara Tara Kudade Don Taimakawa  Sudan Bayan Gargadin MDD

Hadaddiyar Daular Larabawa ta yi alkawarin bayar da tallafin kudi dala miliyan 500 ga shirin bayar da agaji na Majalisar Dinkin Duniya a Sudan, a wani yanayi da Amurka ke matsa lamba don ganin an cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yakin da ya tagayyara kasar da al’ummarta. Sudan dai ta zargi Daular Larabawar da daukar […]

Shugaban Ansarallah Na Kasar Yemen Ya Bukaci Gagarumar Zanga-Zanga A yau Jumma’a

Shugaban kungiyar Ansarallah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Badruddeen Huthi yayi kira ga mutanen kasar su fito kwansu da kwarkwatansu don gudanar da gagarumar zanga-zanga a safiyar yau Jumma’a saboda nuna goyon bayansu ga al-ummar Musulmi wadanda HKI da Amurka da Burtania suke nuna masu fin karfi. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta […]

Iran Ta Kara Kyauta Aikin Taurarin Yan Adam Na Kasar Tare Da Kara Cibiyoyin Sarrafasu

Shugaban hukumar sararin samania nakasar Iran ya bada sanarwan samar da sabbin tashoshin sarrafa taurarin yan’adam na kasar da suke sararin samaniya tare da kafa wasu karin cibiyoyin sarrafasu guda biyu, a garuruwan Salmas da kuma Chenaran. Hassan Salariyan shugaban hukumar sararin samaniya na kasar Iran ya fadawa kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 192

192-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin Alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ////…Madallah, masu sauraro idan kuna tare da mu a cikin shirimmu da […]

Duniyarmu A Yau: Bukukuwan Nisfus Shaaban A Jamkaran

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau, shiri wanda ya ke kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya gabata wadanda suka shafi siyasa, tattalin arziki, zamantakewa tsaro da sauransu. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na […]