Burtaniya: Masu Kin Baki Da Musulmi Suna Kai Masu Hare-Hare

Masu tsatsauran ra’ayi a Burtaniya sun gudanar da jerin gwano masu yawa a kasar don nuna kiyayya ga wadanda suka kaura zuwa kasar musamman musulmi. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran a nan Tehran ta bayyana cewa wannan ya nuna yadda mutane a kasar Burtaniya suka fada cikin rarraba mai zurfi a tsakaninsu dangane […]
Iran Ta Bukaci Mutanen Yemen Su Daina Kashe Juna

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaei ya gargadi mutanen kasar Yemen daga kungiyoyi daban daban da su yi kokarin sasantawa a tsakaninsu, saboda ci gaba ta yakar juna yana taimakawa HKI ne kawau. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Baghaei ya na fadar haka a yau Lahadi a cikin wani […]
Iran Tayi Tir Da Hare-Haren Sydney Na Kasar Austaralia

Gwamnatin kasar Iran ta yi allawadai da hare-haren ta’addancin da aka kai a birnin Sydney na kasar Australia. Ta kuma kara da cewa, ayyukan ta’addanci abin ki ne a ko ina ya auku a duniya. Tashar talabijan ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Esma’ila Baghaei yana fadar haka a […]
Sudan: Makaman ‘Drones’ Sun Kashe Ma’aikatan MDD 6 A Kadugli Na Kurdufan Ta Kudu

Jami’an tsaro na MDD wadanda suke aiki a rundunar (UNISFA) guda 6 ne suka rasa rayukansu a jiya Asabar a wani harin da aka kaiwa sansaninsu a lardin Kurdufan da kudu a kasar Sudan. Shafin yanar gizo na Labarai ‘Sudan Tribune’ ya nakalto gwamnatin kasar Sudan tana aza laifin kai hare-haren kan kungiyar RSF ta […]
Eritrea Ta Fice Daga Kungiyar Raya Kasahsen Gabacin Afrika (IGAD)

Gwamnatin kasar Eritrea ta bada sanarwan ficewa daga kungiyar IGAD ta raya kasashen gabacin Afrika, tare da zargin kungiyar da kaucewa daga manufofin kafata da kuma rashin tabuka wani abin a zo a gani na tabbatar da zaman lafiya a cikin kasashen kungiyar. Kafin haka dai Adisababa tana bukatar hanya zuwa bakin tekun Redsea daga […]
Iran Ta karbi Bakunci Taron Kasashen Dake Makwabtaka Da Afghanistan Da Rasha

Iran ta karbi bakuncin bude taron musamman da wakilan kasahen dake makwabtaka da kasar Afghanisatan tare da kasar Rasha, domin gudanarda tattaunawa mai ma’ana a yankin da kuma bayyana irin kalubalen da ake fuskanta a kasar Afghanistan. Wannan tattaunawar ta bayyana irin mataken da za’a dauka da kuma bitar tattaunawa da aka yi kusan shekaru […]
Isra’ilaTa Kashe Wani Bafalasdine Matashi A Wani Hari Da Takai A Arewacin Kogin Jodan.

Rahotanni sun bayyana cewa sojojin Isra’ila sun karbe wani matashi bafalasdine a wani samame da suka kai a cikin dare a wani gari dake Arewacin gabar yammacin kogin Jodan da isara’ila ta mamaye, wani mazaunin yankin yace sojojin na cin karensu ba babbaka a yankin. Kamfanin dillancin labaran yankin falasdinu WAFA ya sanar cewa sojojin […]
Shuwagabannin Majalisar Kasar Iran Da Na Ethiopia Sun Gudanar Da Taron Manema Labarai

Shugaban majalisar shawarar musulunci na kasar Iran Mohammad baqir Qalibaf da kuma takwaransa na kasar Ethiopia Tagesse Chafo sun yi taron maneman labarai inda suka jaddada game da kyakkyawar alaka dake tsakanin majalisun guda biyu, da kuma kafa kwamitin hadin guiwa na tattali arzki da kuma alakar kula da iyakoki Wannan musayar ra’ayi da aka […]
Ghana Ta Kori Wasu Yahudawa Guda 3 Don Mayar Da Martani

Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin kasar Ghana ta kori wasu yahudawa guda 3 daga kasar domin mayar da martani kan matakin da isra’ila ta dauka na korar yan kasarta ta filin hawa da saukar jiragen sama na Ben Gurion. Wannan mataki ya aike da wani sakon diplomasiya ne dake nuna cewa kasar Ghana a shirye […]
Araghchi ya bukaci Amurka ta girmama al’ummar Iran da gwamnatinta

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bukaci Amurka da ta girmama al’ummar Iran da gwamnatin da ta zaba. Abbas Araghchi ya yi wadannan kalaman ne a ranar Asabar, a wata hira da ya yi da tashar talabijin ta Al Jazeera ta Qatar, a matsayin wani bangare na wani shiri da ke nazarin bangarorin yakin kwanaki 12 […]
Dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a Siriya

Wani dan bindiga ya kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula a yankin hamada na Palmyra a Syria. Kafofin yada labarai sun bayyana harin da na wani dan bindiga daga kungiyar IS. An sanar da hakan a cikin wata sanarwa da rundunar sojin Amurka ta tsakiya (CENTCOM) ta fitar, inda ta kara da cewa […]
Mutum biyu sun mutu a harbin bindiga a Jami’ar Brown ta Amurka

Jami’ar Brown a Amurka ta ba da rahoton mutuwar mutum biyu, tare da jikkatar guda tara dake cikin tsanani a harbin da aka yi a makarantar. An ruwaito cewa mutane da yawa sun jikkata a harbin da aka yi kusa da harabar Ivy League da ke Rhode Island. Hukumomi yankin sun bukaci jama’a da su […]
Shugabannin kasashen (ECOWAS) na taro a Abuja

Shugabannin kasashe mambobin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) na taro a wannan Lahadi a Abuja, fadar mulkin Najeriya. Taron, zai ba da damar yin bitar batutuwan da ke ci gaba dake zaman karfa kafa wa kungiyar a hanlin yanzu. Juyin mulkin Guinea Bissau da yunkurin juyin mulkin soja a Benin, na daga […]
Kasashen AES zasu kafa bankin dogaro da kai

Kasashen yankin sahel na AES, sun kimasa game da shirin kafa bankin da zai basu damar dogaro da kai. Shugaban kasar Mali kuma shugaban kungiyar kasashen Sahel (AES), Assimi Goïta, ya karbi tawagar ministoci kudi na kasashen kungiyar don kammala kafa Bankin na zuba Jari da Ci gaba da aka tsara don rage dogaro da […]