The latest news and topic in this categories.

Reuters: Amurka Tana Da Shirin Korar Falasdinawa Daga Gaza
07 Jul

Reuters: Amurka Tana Da Shirin Korar Falasdinawa Daga Gaza

Kamfanin dillancin labarun "Reutres" ya bayyana cewa; Cibiyar da take tafiyar da ayyukan agaji a Gaza, wacce Amurka ta kafa

Hizbullah Ta Yi Allawadai Da Harin HKI A Kasar Yemen
07 Jul

Hizbullah Ta Yi Allawadai Da Harin HKI A Kasar Yemen

A yau Litinin ne kungiyar ta Hizbullah ta fitar da sanarwa wacce ta kunshi yin Allawadai da harin ta'addancin da

Kenya: Zanga-zanga Ta Tsayar Da Kai Komo A Birnin Nairobi
07 Jul

Kenya: Zanga-zanga Ta Tsayar Da Kai Komo A Birnin Nairobi

Rahotanni da suke fitowa daga kasar ta Kenya sun ce tun safiyar yau Litinin ne 'yan sanda su ka rufe

Jami’an Leken Asirin “Shabak” Na Isra’ila Sun Kama Nasir Lahham Na Tashar Talabijin din Almayadin
07 Jul

Jami’an Leken Asirin “Shabak” Na Isra’ila Sun Kama Nasir Lahham Na Tashar Talabijin din Almayadin

Tashar talabijin din 'almayadin' ta bayar da labarin cewa; kungiyar leken asirin HKI ta cikin gida, "Shabak" ta kama shugaban

Araqchi Ya Gana Da Babban Malamin Yahudawa Mai Adawa Da ‘Yan Sahayoniyya A Gefen Taron Kungiyar BRICS
07 Jul

Araqchi Ya Gana Da Babban Malamin Yahudawa Mai Adawa Da ‘Yan Sahayoniyya A Gefen Taron Kungiyar BRICS

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da babban malamin yahudawa rabbi mai adawa da 'yan sahayoniyya a gefen taron