The latest news and topic in this categories.
Bayanai daga Falasdinu na cewa fiye da mutane 1,800 ne sukayi shahada a yayin da wasu daruruwa suka bace tun bayan da Isra'ila ta kaddamar da wani sabon kisan kare
Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da mutuwar madugun kungiyar data dauki alhakin kai harin Taftan wanda a yayinsa ‘yan sanda kasar akalla goma sukayi shahada. Mai Magana da yawun
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Ba zai yiwu a iya bayyana cikakkun tsarin martani "Alkawarin Gaskiya" na 3 ba Mataimakin babban kwamandan dakarun kare
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Ba zai yiwu a
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta watsa wani mummunan hari da ta kashe sojojin yahudawan
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa: Idan Donald Trump ya yi ƙoƙarin dakatar da yakin Ukraine,
Dan takaran shugabancin Amurka Donald Trump yana Shirin ganin ya yi nasara a kan Joe
Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan ya fitar da kudurin dakatar da ayyukan ministocinkasar
Iran ta ce sakamakon zaben shugaban kasar Amurka da ya nuna Donald Trump na kan hanyarsa ta zuwa fadar White House ba wani batu ba ne a gare ta, duk
Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasar Amurka, inda ya kayar da Kamala Harris. Nasarar da Trump ya samu ta zo ne a bayan yakin neman zabe mafi muni da
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce dole ne sabuwar gwamnatin Amurka ta Donald Trump ta dauki darasi daga kura-kurai na Joe Biden, sannan ta yi aiki da gaske wajen
Kwamandan rundunar sojin saman Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya sanar da cewa: Akwai tarin makamai masu linzami a garuruwan Iran don haka makiya ba za su
Manistan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana dalilai 3 da suka sa aka yanke shawarar korarsa daga kan mukaminsa Yoav Gallant, wanda fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin
Babban jami'i a kungiyar Hamas ya tsokaci kan korar ministan yakin Isra'ila Yoav Gallant daga mukaminsa amma Hamas tana nan daram Babban jami'i a kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, Sami