The latest news and topic in this categories.
Hukumar kwallon kafa ta Ingila (FA) ta bayar da hakuri ga wata yar wasan kwallon kafa ta kasar kan yin mu’amala da ita ta hanyar da ba ta dace ba
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta Labanon na ci gaba da gudanar da wasu ayyuka na musamman da kuma kai farmaki kan yankunan arewacin Falastinu da yahudawa suka mamaye, a
Isra'ila ta kashe Falasdinawa da dama tare da jikkata gommai a harin bam da dakarunta suka kai da sanyin safiyar ranar Lahadi a wani gida da ke yankin Tal al-Hawa
A jawabinsa na farko bayan zabensa a matsayin Sabon babban sakataren Kungiyar Hizbullah ta kasar
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Duk wani mataki da za a dauka
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam sun dauki alhakin kashe wani babban jami'in soji da wasu sojojin mamayar
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren ta'addancin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan kasar Lebanon
Makamai masu linzamin 'yan gwagwarmayar Lebanon sun tarwatsa wani gida a birnin Tel-Aviv tare da
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu ta ce: A bar kiran abin da ke faruwa a Gaza da yaki, domin kisan kare dangi ne tsantsa Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya kan
Mutane 20 ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani farmaki da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kaddamar kan garin Barja da ke kudancin Beirut na kasar Lebanon Ma'aikatar lafiya ta
Yayin da "Isra'ila" ke ci gaba da kai hare-hare kan zirin Gaza da Lebanon, masu kada kuri'a a zaben shugaban kasa na ci gaba da samun rarrabuwar kawuna kan batun
Dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump na kan gaba a zaben shugaban kasar Amurka bisa ga sakamakon da ke fitowa daga jihohin daban-daban na kasar. Bayanan sun nuna cewa Donald
Ministan harkokin wajen Iran ya gana da firaministan Pakistan a Islamabad inda suka tattauna kan batutuwa da dama. Abbas Araghchi da Shehbaz Sharif sun tattauna kan kokarin bunkasa alaka da
Kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta harba makaman roka a kan yankin masana'antu na Isra’ila da ke kudancin Haifa, a wani mataki na ramuwar gayya ga gwamnatin haramtacciyar kasar