The latest news and topic in this categories.
Aminiya ta lura cewa gidajen man NNPC sun kara farashin litarsu zuwa N1,020 a Jihar Legas, a Abuja kuma zuwa N1,050. Wakikinmu ya lura cewa gidan man NNPC da ke
Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun mika sakon taya murna ga kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon kan zaben Sheikh Naim Qassem a matsayin sabon Sakatare Janar na kungiyar, tare da bayyana hadin
Jakadan kasar Turkiya wanda ya halarci zaman kwamitin tsaro na MDD ya yi suka akan harin da “ Isra’ila” ta kai wa Iran ya kara da cewa, manufar hakan shi
Jakadan kasar Turkiya wanda ya halarci zaman kwamitin tsaro na MDD ya yi suka akan
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Lebanon ta sanar da cewa, adadin wadanda su ka yi shahada
Jakadan Falasdinu a MDD ya bayyana cewa; Dubbban Falasdinawa suna fuskantar kisan da HKI za
Mataimakin shugaban majalisar siyasa na kungiyar Hizbullah Alhaji Mahmud Qumadhi ya yi watsi da barazanar
Kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinu, Hamas da Islamic Jihad sun taya Sheikh Naim Qassem murna a matsayin
Ma'aikatar lafiya ta kasar Lebanon ta sanar da cewa a kalla mutane 2,822 ne suka rasa rayukansu sannan wasu 12,937 suka samu raunuka tun farkon harin da Isra'ila ta kai
Tawagar Majalisar Dinkin Duniya a Labanon (UNIFIL) ta sanar da cewa fuskanci hare-hare da dama" tun farkon watan Oktoban nan mai shirin karewa. "Tun daga ranar 1 ga Oktoba, UNIFIL
Wani bafalasdine ya yi shahada a sansanin ‘yan hijira dake “Ayn-Shams” sanadiyyar hare-hare da HKi ta kai a yankin. Majiyar Falasdinawa ta ambaci cewa an kai gawar shahidin a asibitin
Sheikh Na’im Kassim wanda ya gabatar da jawabi na farko a jiya Laraba bayan da aka zabe shi a matsayin Sabon sakataren kungiyar gwgawarmaya ta Hizbullah, ya sha alwashin cigaba
A ranar karshe ta wasannin Olympic na daliban makarantun sakandire da ake yi a kasar Bahrain, masu wakiltar Iran sun sami lambobin zinariya 7 da kuma tagulla a bangarori daban-daban.
A yau Alhamis ne Korea Ta Arewa ta sanar da cewa shugaban kasar Kim Jung Un ya sa ido akan gwajin da kasar ta yi na makami mai linzami mai