The latest news and topic in this categories.
Rahotannin da suke fitowa daga yankin Gaza sun ce, tankokin ‘yan mamaya sun killace daruruwan mata da kananan yara a Arewacin Gaza domin tilasta su ficewa daga cikinsa. Jami’in ma’aikatar
Kwamandan dakarun kare juyin musulunci na Iran ya fadawa HKI cewa; Na’urar kakkabo makamai masu lizamni ba za su iya kare ku ba, za mu yi galaba akanku. Janar Husain
A wannan Labara ce Allah ya yi tsohon dan siyasa kuam tsohon firayi ministan Jamhuriyar Nijar Hama Amadou rasuwa. Hukumomin Nijar sun sanar da cewa Hama ya rasu ne a
A wannan Labara ce Allah ya yi tsohon dan siyasa kuam tsohon firayi ministan Jamhuriyar
A yammacin wannan Laraba ne sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kaddamar da wani hari ta
A wani bangare na sauya majalisar ministocinsa, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rushe Ma’aikatar Bunkasa
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce Amurka da kasashen yammacin Turai da gwamnatin Isra'ila
A cikin makonni biyu da Isra’ila ta shafe tana kaddamar da kazamin farmaki a sansanin
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta