The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta kai hare-haren bama-bamai kan sansanin leken asirin sojin Isra'ila da ke wajen birnin Tel Aviv Mayakan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah
Sojojin kasar Yemen sun kai hari kan wani sansanin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da makami mai linzami Sojojin Yemen sun sanar da kai wani gagarumin farmakin soji kan wani
Tsokacin kakakin dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas kan harin da kungiyar Hizbullah ta kai kan gidan fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu Kakakin rundunar sojin Izzuddeen Al-Qassam
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana sakon kasarsa da cewa na yada zaman lafiya
Hamas ta ce Arewacin yankin Gaza na fuskantar manyan laifuffukan da suka kai na kisan
Kakakin majalisar dokokin Iran ya bukaci kasashen musulmi da su hada gwiwa domin daukar matakan
Kwamishinan kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya, Volker Turk, ya yi kira da
Wasu daga cikin hotunan da jami'an leken asiri na sojin Isra'ila suka amince a buga
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa