The latest news and topic in this categories.
A sanarwar bayan taronsu na koli da suka gudanar a wannan Laraba, a birnin Kazan na kasar Rasha, kasashen BRICS sun bayyana damuwarsu game da karuwar tashe-tashen hankula a yankin
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa;yahudawa mazauna sansanin ‘ Beit Ha’imik” sun yi kaura sun bar matsugunansu, saboda yadda gobara take tashi sanadiyyar makaman da Hizbullah take harbowa. Bugu
A wani bincike wanda tashar talbijin din Aljazira Ta kasar Qatar ta gudanar ta hanyar bibiya, ta bayyana cewa sau 6000 jiragen sama na Amurka da kasashen turai su ka
A sanarwar bayan taronsu na koli da suka gudanar a wannan Laraba, a birnin Kazan
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa;yahudawa mazauna sansanin ‘ Beit Ha’imik” sun yi kaura
A wani bincike wanda tashar talbijin din Aljazira Ta kasar Qatar ta gudanar ta hanyar
Kwanaki uku a jere kenan yahudawa ‘yan share wuri zauna suna kutsawa cikin farfajiyar masallacin
A wata sanarwar da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a yau Laraba ta yi alhinin
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke