The latest news and topic in this categories.
Jaridar Yedioth Ahronoth ta Isra'ila ta ce sojojin Isra'ila a yanzu sun kara fahimtar kudurin da kungiyar Hizbullah ta dauka a fannin zafafa ayyukan soji kan Isra’ila. A cewar jaridar,
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na cewa, akalla Falasdinawa 19 ne suka yi shahada a harin Isra'ila a Gaza, wanda ya kai jimillar mutanen da aka kashe tun Oktoban bara
Wani bayahude mai sharhi kuma kwararre kan al’amuran Hamas, Guy Aviad, ya yarda cewa “Kungiyar Hamas za ta sake kafa karfinta tare da kwararrun mutane bayan kisan Sinwar da ma
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Kungiyar Hamas za ta ci gaba da
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun gudanar da kisan kiyashi a yankin Beit Lahiya sakamakon
Matasa a kasar Iraki sun kai hari kan ofishin tashar talabijin ta MBC ta Saudiyya
Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya ya bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana kokarin janyo
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa