The latest news and topic in this categories.
A wani sabon kisan kiyashi da jiragen yakin HKI suka kai zirin Gaza sun kashe mutane akalla 80 a garin Beit Lahiya. Kamfanin dillancin IP na kasar Iran ya nakalto
Gwamnatin Amurka da kuma ta yahudawan Sahyoniya su na bincike don gano yadda wasu daga cikin shirye shiryensu na sirri, dangane da hare haren da HKI ta shirya kaiwa Iran
Wani babban jami'i a kungiyar Hamas ya bayyana cewa abinda wasu kafafen yada labarai masu watsa shirye -shiryensu da harshen larabci suke yi ya sa suna da hannu dumu dumu
A wani sabon kisan kiyashi da jiragen yakin HKI suka kai zirin Gaza sun kashe
Gwamnatin Amurka da kuma ta yahudawan Sahyoniya su na bincike don gano yadda wasu daga
Wani babban jami'i a kungiyar Hamas ya bayyana cewa abinda wasu kafafen yada labarai masu
Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibof ya yi kira ga kasashen larabawa na
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa sojojin kasar Iran a shirye
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke