The latest news and topic in this categories.
Wata tsohuwar ministan kasar Spain ta kwatanta kisan kiyashin da ake yi a Gaza da gidajen gas na Nazi a Jamus Shugabar jam'iyyar Podemos ta masu sassaucin ra'ayi a kasar
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gana da takwaransa na Zimbabwe a birnin Geneva na kasar Switzerland Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran, Mohammad Baqir Qalibaf, ya gana da
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran, Hossein Salami, ya yi barazanar cewa za su kai wa Isra'ila hari "da zafi" idan ta kuskura kai hari kan
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran, Hossein Salami, ya yi barazanar
Shugaban mulkin soji na kasar Mali, Kanar Assimi Goita ya kara wa kansa girma zuwa
Jiragen yakin Amurka da na Birtaniya sun yi ruwan bama-bamai a birnin San'a na kasar
Iran ta kakkausar suka tare da yin fatali da sanarwar bayantaron taron hadin guiwar kungiyar
Kwamitin Sulhu na MDD ya gana cikin gaggawa a ranar Laraba, bisa bukatar Aljeriya, domin
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta