The latest news and topic in this categories.
A gobe, 7 ga watan Oktoba ne dai yakin da HKI ta shelanta akan al’ummar Falasdinu yake ciki shekara daya, ba tare da ta cimma manufofin da ta shelanta ba.
Kwanaki biyar daga kokarin yin kuste cikin kasar Lebanon, har yanzu sojojin mamayar HKI ba su iya shiga da kama wani yanki na kudancin kasar ba, saboda turjiyar da suke
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin Talikai. Ina yi masa godiya, ina kuma neman taimakonsa. Ina neman gafararsa, ina kuma dogaro
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran za ta ci gaba da bayar
Hezbollah na ci gaba da gwabzawa da dakarun Isra’ila da ke yunkurin kutsawa kauyukan kudancin
Firaministan Haramtacciyar Kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu ya caccaki shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron kan kiran
Shugaban Amurka Joe Biden a yayin da yake jawabi a gaban yahudawan sahayoniya a baya-bayan
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta