The latest news and topic in this categories.
Jiragen yakin HKI sun kai munanan hare-hare tun daga daren jiya har zuwa safiyar yau Lahadi a yankin Dhahiya-al-Junub, wanda aka bayyana da cewa, shi ne mafi muni a cikin
Kafafen watsa labarun HKI sun sanar da cewa, a yau Lahadi wani Bafalasdine ya kai hari a yankin “Bi’iri –Saba’a” inda ya kashe soja mace daya da kuma jikkata wasu
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi wanda ya gabatar da jawabi a yau, ya bayyana cewa;Farmakin Guguwar Aqsa, ya sarfado da tunanin jihadi a tsakanin al’umma. Bugu
Jiragen yakin HKI sun kai munanan hare-hare tun daga daren jiya har zuwa safiyar yau
Kafafen watsa labarun HKI sun sanar da cewa, a yau Lahadi wani Bafalasdine ya kai
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi wanda ya gabatar da jawabi a
A gobe, 7 ga watan Oktoba ne dai yakin da HKI ta shelanta akan al’ummar
Kwanaki biyar daga kokarin yin kuste cikin kasar Lebanon, har yanzu sojojin mamayar HKI ba
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke