The latest news and topic in this categories.
Iran, ta yi allawadai da da kisan kiyashin da Isra’ila ke ci gaba da aikatawa kan al’ummar Falasdinu. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Nasser Kanaani, ya yi tir da Isra'ila
A Isra'ila dubban 'yan kasar ne suka gudanar da zanga-zanga a birnin Tel Aviv, suna masu kira da a kai ga sasanta domin a saki wadanda ake garkuwa da su
A Venezuela ana tsare da wasu 'yan Amurka uku da wasu 'yan Spain biyu kan zargin yunkurin tayar da "hargitsi" a kasar. Ministan cikin gidan kasar Diosdado Cabello ya fada
Wani jami’in hukumar abinci ta duniya ya bayyana cewa kalmomi kawai ba za su iya
Shugaban darikar kiristoci ta catholica na duniya Paparoma Francis, ya bayyana cewa zaben shugaban kasar
Gwamnatin kasar Iran ta musanta zargin Tarayyar Turai kan cewa kasar ta dulmuya kanta a
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa dole ne kasashen yamma su
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa