The latest news and topic in this categories.
Shugaban hukumar kwastam ta Iran Mohammad Rezvanifar ya bayyana cewa, cinikin da ba na man fetur da Iran ke yi da kasashen kungiyar OIC ya karu da kashi 15% zuwa
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Ƙarfin ƙasar Iran da tsaro sun dogara ne kan karfin sojojinta Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya dauki karfi da tsaron kasar a yau
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yaba da matsayin da wannan kasa ta Larabawa Yemen take takawa kan laifukan 'yan mamaya Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yaba
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yaba da matsayin da wannan kasa ta Larabawa Yemen
Sojojin Yemen sun harbo wani jirgin saman yakin Amurka (MQ_9) a gundumar Ma'arib na kasar
Wani shararren malamin addinin Musulunci a kasar Moroko ya bayyana cewa: ‘Yan Shi’a sun fi
Tawagar Majalisar Dinkin Duniya a Sudan ta yi magana kan laifuffukan yaki da bangarorin da
Parstoday - Tawagar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta yi watsi da rahotannin da ake
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar