The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hezbollah ta tarwatsa wasu muhimman kayan ayyukan leken asiri na haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta kai hare-hare kan kayayyakin
Rikicin babban bankin kasar Libiya ya janyo tsaiko wajen biyan albashi tare da kara haifar da wahalhalun ga al'ummar kasar Rahotonni daga Libiya suna nuni da cewa: A bankuna da
Kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya ta nuna takaicinta sannan tace gwamnatin tarayya ta yaudari shuwagabannin kungiyar a lokacinda suka amince da naira 70,000 a matsayin mafi karancin albashi. Jaridar Premium
Kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya ta nuna takaicinta sannan tace gwamnatin tarayya ta yaudari shuwagabannin
A yau larabace ake makokin shahadar limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga
Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta'adda a kasar Iraki sun bada sanarwan amfani da makaman
Tarayyar Turai (EU) ta bayyana damuwarta da yadda kasar Turkiya a hukumanci a jiya Talata
Kafafen yada labarai na HKI sun bada sanarwan cewa gwamnatin HKI ta tsawaita aikin sojen
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jajantawa kan harin ta'addanci da aka kai a arewa maso yammacin Pakistan. A cikin wasikar ta'aziyya a ranar Alhamis, Pezeshkian ya bayyana juyayi ga
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu