The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar leken asiri ta kasar Iran ta bada sanarwa kama yan ta’adda daga kungiyar Daesh a cikin kasar, suna kokarin aiwatar da wasu ayyukan ta’addanci a cikin kasar. Tashar talabijin
Sabon ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi, bayan ya tsallaka tantancewar majalisar dokokin kasar, a tattaunawasa ta farko da kafafen yada labarai ya bayyana cewa, a mataki na
Wani kwamandan daya daga cikin rundunonin sojojin HKI a Gaza, ya bada sanarwan halakar sojojin rundunarsa 155 a fafatawa da dakarun falasdinawa. Kamfanin dillancin labaran Meher na kasar Iran, ya
Ma’aikatar leken asiri ta kasar Iran ta bada sanarwa kama yan ta’adda daga kungiyar Daesh
Sabon ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi, bayan ya tsallaka tantancewar majalisar dokokin
Wani kwamandan daya daga cikin rundunonin sojojin HKI a Gaza, ya bada sanarwan halakar sojojin
Limamin da ya jagorancin sallar Jumma’a a nan Tehran Hujjatul Islam Kazim Sadiki ya bayyana
Tawagar HKI ta masu tattaunawa don tsagaita wuta a Gaza ta isa birnin Alkahira na
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Damascus babban birnin kasar Siriya bayan wani ziyara mai muhimmnci da ya kai kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Presstv a
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Yvan Gil ya bukaci kasashen duniya musamman Iran da sauran kasshen larabawa su hada kai don kafa kawance wacce zata kawo karshen kissan kiyashin da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a