The latest news and topic in this categories.
Majalisar dokokin Iran a hukumance ta fara duba cancantar ministocin da ake shirin sakawa a sabuwar gwamnati, inda shugaba Masoud Pezeshkian ya jaddada muhimmancin wanzar da hadin kai tsakanin bangarorin
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International, ta bayyana cewa fiye da mutum 1,000 da suka yi zanga-zangar yunwa aka tsare a gidajen yari daban-daban a Najeriya. Kungiyar, ta
A cikin wani bayani da mai Magana da yawun bababn sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa, daukar duk wani mataki na tilasta Falastinawa mazauna zirin Gaza kauracewa muhallansu ya
Majalisar dokokin Iran a hukumance ta fara duba cancantar ministocin da ake shirin sakawa a
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International, ta bayyana cewa fiye da mutum 1,000
A cikin wani bayani da mai Magana da yawun bababn sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya
Shugabar Jami'ar Columbia Nemat Minoosh Shafiq ta yi murabus daga mukaminta biyo bayan zanga-zangar da
Kakakin hukumar kare hakkin bil’adana na MDD ta yi allawadai da yahudawan sahyoniya wadanda suka
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-