The latest news and topic in this categories.
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Muhammad Reza Arif ya gana a yau Juma'a a birnin Doha tare da sarkin Qatar Tamim bin Hamad inda suka tattauna batutuwan da suka
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Hassan Nasrallah ya ce fada ya shiga wani sabon yanayi bayan da Isra'ila ta kashe babban kwamandan dakarun Hizbullah Fouad Shukr, da shugaban Hamas Ismail Haniyeh.
A zaman da suka gudanar Wakilan Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya sun yi Allah wadai da kisan gillar da Isra'ila ta yi wa shugaban ƙungiyar Hamas Ismail Haniyeh a
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Muhammad Reza Arif ya gana a yau Juma'a a
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Hassan Nasrallah ya ce fada ya shiga wani sabon yanayi bayan
A zaman da suka gudanar Wakilan Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya sun yi Allah
An yi jana'izar Ismail Haniyeh, shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmaya ta Hamas, a babban
Majalisar Hulda da Musulman Amurka, CAIR, kuma babbar kungiyar kare hakkin Musulmai a Amurka, ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka