The latest news and topic in this categories.
Bayanai daga Kenya na nuni da cewa rukunin farko na jami’an tsaron kasar da zasu tafi Haiti don tabbatar da tsaro sun kama hanya. Shugaban kasar William Ruto ya gudanar
Wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadin cewa Falasdinawa rabin miliyan a Gaza na fuskantar bala'in yunwa yayin da ake fuskantar barazanar yunwa a fadin zirin Gaza sakamakon tsanantar
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce yawan fitowar masu kada kuri'a a zaben shugaban kasar da ke tafe zai zame wa kasar abin
Ministan sufuri na kasar Lebanon Ali Hamieh ya jagoranci tawagar jakadun kasashen waje da suke
A jiya litinin da yamma ne yan takarar shugaban kasa 6 a zaben shugaban kasar
Wani jami'in gwamnatin kasar Iraki ya bayyana cewa, idan gwamnatin HKI ta kuskura ta farwa
Mutumin da ya samar da shafin yanar gizo ta Wiki Leaks kuma dan jarida wato
Shugaban kasar Kenya William Ruto ya bayyana anniyarsa ta shiga tattaunawa ta hankali da matasan
Turkiyya ta bukaci da a kakabawa Isra’ila takunkumi sakanakon yakin da take yi a Gaza da kuma hare-haren da take kai wa Lebanon. Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya, Hakan Fidan
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci a gudanar da bincike mai zaman kansa kuma cikakke cikin sauri bayan wani harin da Isra'ila ta kai kan wani gini da ke arewacin Lebanon,
Hare-haren bama-bamai da sojojin gwamnatin Isra'ila suka kai a zirin Gaza sun yi sanadin mutuwar mutane akalla 50 a ranar Talata, kamar yadda hukumar bayar da agajin gaggawa ta Falasdinu
Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran a shirye take ta mayar da martani idan bukatar hakan ya ta so Mai magana da yawun gwamnatin Iran Fatima
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin da yahudawan sahayoniyya suka kai kan asibitin shahidan Al-Aqsa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya yi kakkausar suka
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun tarwatsa tankokin yakin 'yan mamaya guda biyu a wani harin kwantan bauna da suka kai musu 'Yan gwagwarmayar Falasdinawa suna ci gaba da gudanar da ayyuka