The latest news and topic in this categories.
Majalisar Dinkin Duniya, ta sanya Sojojin Sudan da dakarun RSF cikin jerin ‘’ 'yan ta'adda saboda kisa da raunata kananan yara da kuma kai hare-hare a makarantu da asibitoci.'' Rahoton
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI ta jefa yara kanana yan kasa da shekaru 5 kimani 8000 a gaza cikin tsananin yunwa wanda zai iya
Gwamnatin kasar Iran ta bukaci a dauke mata takunkuman tattalin arzikin da aka dora mata saboda ta sami damar shigo da magunguna da bukatun guragu a kasar, wadanda saboda wadannan
Gwamnatin kasar Iran ta bukaci a dauke mata takunkuman tattalin arzikin da aka dora mata
Kungiyar Hamas wacce take gwagwramaya da HKI a Gaza, ta bayyana cewa sakataren harkokin wajen
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bukaci kasashen musulmi su yi
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya