The latest news and topic in this categories.
A Iran, an binne gawar shugaban kasar Shahid Ibrahim Ra'isi, a mahaifarsa birnin Mashhad. Wannan dai na zuwa ne a yayin da aka shiga kwana na hudu na zaman
Zababen shugaban kasar Chadi, Mahamat Idriss Deby, ya yi, rantsuwar kama aiki a matsayinsa na shugaban kasara yau Alhamis. An yi bikin rantsar da shi tare da halartar manyan baki
An binne gawar ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian a kudancin birnin Tehran bayan shafe kwanaki ana gudanar da jana'izar wanda ya samu halartar miliyoyin jama'a a garuruwa da
A Iran, an binne gawar shugaban kasar Shahid Ibrahim Ra'isi, a mahaifarsa birnin Mashhad.
Zababen shugaban kasar Chadi, Mahamat Idriss Deby, ya yi, rantsuwar kama aiki a matsayinsa na
An binne gawar ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian a kudancin birnin Tehran bayan
Kasashen Iraki, Kuwait da Saudiyya sun yi maraba da shawarar kasashen Ireland, Norway, da kuma
Shugabannin kasashen duniya masu yawa da wakilansu sun halarci jana'izar shugaban kasar Iran da mukarrabansa
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra'ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta fitar da sammacin
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun