OIC: Dole Ne Isra’il Ta Dakatar Da Kisan Kiyashi A Gaza Ba Tare Da Sharadi Ba

A taron musamman da kungiyar kasashen Musulmi ta OIC ta yi a birnin Jiddah na Saudiyya ta yi kira da a kawo karshen yakin Gaza ba tare bata loakci, kuma ba tare da wasu sharudda ba. Taron na kungiyar kasashen musulmi an yi shi ne a matakin ministocin harkokin waje, an kuma kawo karshensa da […]
Iran: Jagora Ya Shuka Itacen Zaitun A Ranar Dabi’a Don Nuna Goyon Baya Ga Al-Ummar Falasdinu

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan JMI Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya shuga itacen zaitun a safiyar yau Talata, a ranar dabi’a ta kasa da kuma bunkasa shukar iytatuwa a kasar. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa jagoran a jawabin da ya gabatar bayan shuka itace saboda raya wannan […]