Cristiano Ronaldo Ya Lashe Kyautar Kafar Zinariya Ta 2020

2020-12-21 20:41:46
Cristiano Ronaldo Ya Lashe Kyautar Kafar Zinariya Ta 2020

An Zabi Dan Wasan Kwallon Kafa, Cristiano Ronaldo A Matsayin Wanda Ya Lashe Kyautar Kafar Zinariya Ta 2020

Ita dai wannan kyautar ana bayar da ita ne ga ‘yan wasan kwallon kafa da suekarunsu su ka haura 28, sannan kuma zama shahararru a duniya.

A yau ne aka mika wa Cristiano Ronaldo kyautar kafar zinariyar, bayan aka sanar da cewa shi ne wanda zabe ya fada akansa tun ranar 1 ga watan nan na Disamba.

Cristiano Ronaldo haifaffen kasar Portugal ne, kuma yana da shekaru 35 a duniya.

013

Comments(0)
Success!
Error! Error occured!