Kirkirar Karya Domin Halasta Ayyukan Barna

Wannan zane yana wakiltar ayyukan tutar ƙarya da tasirin labarai wajen tsara ra’ayin jama’a. Tuta mai yagewa, hayaƙi da allunan labarai suna nuna alaƙar yaudara,

Share

Hoton zane na tuta fari mai yagewa, hayaƙi da allunan labarai, tare da taken “Tutar Ƙarya”.

A cikin adabin siyasa da na tsaro, daya daga cikin mafi Hadari na yaudara ana kiransa da “tutar karya.” Wato a shirya wani abu kamar dai daga bangaren abokan gaba yake, domin samar da hujja da za ta halasta daukar wani mataki a kansu, ko da kuwa matakin yaki ne.

Murfin kashi na uku na shirin ilimin kimiyyar Nano kan rawar fasahar Nano wajen gano da tantance cututtuka.
Likitan magunguna yana duba magunguna masu yaki da ƙwayoyin cuta
Mace tana duba mayukan haskaka fata da ka iya dauke da steroids masu illa