Tsufa da Yanda zamu yi mu’amala da masu ita | NAFISA & MARYAM

Share

Sannan ta tabo abin da ya shafi kalu balen da duk wanda ya taka mataki na tsufa yake fuskanta sai dai kalu balen nada alaƙa da irin shirin da Mutum ya yiwa tsufar kafin ƙara towar lokacin.
Sannan daga ƙarshe Kamar yanda tayi a baya ta tattara bahasin ta kulle shi da Matakan da mutum zai bi ya dauka domin idan tsufar ta riske shi ya yi mai inganci dake cike da amfani da Kwari.
Domin isar da sako ga Kasashenmu, Musamman Kasashen mu Na Arika da suke jin yar nigeriya Nijer, Ghana , Chameroon, Chadi, Da sauransu.

Labarin ya haɗa da dukkan rayuwar Dunia, daga kafin haihuwarta har zuwa mutuwarta. Mahaifiyarta ta mutu yayin haihuwa a cikin yanayi mafi tsanani. Ta bar da mahaifi wanda ba shi da kudi da kuma wata tsohuwar ‘yar uwa ta mahaifinta wadda ta tashi ta.
"Donya tana fuskantar wahalhalu a rayuwarta daga haihuwa har zuwa mutuwa a cikin wani kauyen Iran
Wata mace da ta fuskanci wahalhalu tun daga haihuwarta – mahaifiyarta ta rasu, ta rayu cikin talauci, ta yi aikin bauta, aka tilasta mata aure, ta rasa mijinta, amma daga ƙarshe ta samu soyayya kafin ajalin mijinta.