Shahid Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bar rayayyen tafarki abin koyi ga dukkanin al’ummomi, ta hanyar sahihin jagoranci, gudanarwa, adalci, tsayin daka, bunkasa ci gaban ilimi, rayuwa mai sauki da kyawawan dabi’unsa masu raya zukatan ‘yan adam.