Mene ne Ma’anar Tarbiyya? | SHAFI’U & Shaikh Anas Abdullah
Share
Bangarorin da ya kamata a basu kulawa cikin Tarbiyyar yara. Ya zanyi in zama kwararre a bangaren Tarbiyya? Babbar manufar tarbiyya ita ce samar da mutum mai kyawawan halaye ababen yabo domin ya zama mai amfanar da kansa da kuma waninsa.